iqna

IQNA

IQNA - Ministan kula da harkokin addini da kuma kyauta na kasar Aljeriya ya sanar da gabatar da kur’ani a cikin harshen kurame domin yi wa kurame hidima a wannan kasa.
Lambar Labari: 3492527    Ranar Watsawa : 2025/01/08

Tehran (IQNA) Gwamnatin Isra’ila na ci gaba da gudanar da aikin tonon ramuka  a karkashin masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485618    Ranar Watsawa : 2021/02/04